Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta sake jaddada amincewarta game da ingancin allurar Astra Zeneca ta COVID-19. Batun dai na cikin wata sanarwa da shugaban kungiyar Kayode Fayemi...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta ce cikin watanni biyu da suka gabata, ta samu nasarar kwace miyagun kwayoyi daban-daban...
Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa Burgediya janar Buba Marwa mai ritaya, ya shawaci iyaye da su rika umartar duk wanda...
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD za ta fara yajin aiki a fadin Najeriya daga ranar 31 ga watan Maris din nan, wanda shi...
Mutane sama da dubu 12 ne suka karbi allurar AstraZeneca ta rigakafin Corona a cikin sa’o’i 48 a Lagos. Kwamishinan lafiya na Jihar Lagos Farfesa Akin...
Hukumar kiwon lafiya ta duniya WHO ta ba da umarnin ci gaba da amfani da allurar riga kafin Cutar Corona, duk ‘yan matsalolin da allurar ke...
Shugaban aikin rigakafi na Hukumar lafiya ta Duniya WHO a Afirka, ya ce dakatar da amfani da rigakafin korona na Astrazeneca da kasashen Turai da dama...
Gwamnatin jihar kano tace za ta daga darajar kananan Asibitocin da suke masarautun jihar 5 zuwa asibitin kwararru a kowanne yankin domin samar da kyakkyawar kulawa...
Wani likita da ke aiki da ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Dr. Abdullahi Isah Kauran Mata, ya ce, yin bahaya a sarari ko bainar jama’a, yana...
Gwamnatin jihar Kano ta gano maɓoyar wani sinadarin haɗa lemo da ake zargin shi ya haddasa wata cuta da ta jikkata mutane da dama tare da...