Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci rundunar sojin kasar nan da sauran jami’an tsaro da su karbe iko da harkokin tsaro a makarantar sakandaren koyar da...
Hukumar shirya shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB, ta sake sakamakon jarrabawar na wannan shekara na dalibai sama milyan daya. Wannan na kunshe cikin sanarwar...
Mataimakin shugaban kasa, Ferfesa Yemi Osinbajo ya gargadi sabbin mambobin hukumomin kasar kaucewa cin hanci da rashawa a yayin gudanar da ayyukan su Osinbanjo ya bayyana...
Gwamnatin tarayya ta ce matsalar karancin man fetur da aka yi fama da shi a kasar nan abaya-bayan nan saboda son rai na wasu Dillalan man...
Fadar shugaban kasa ta bukaci majalisar Dattawa da ta janye haramcin da ta yi nakin tantancewa da kuma tabbatar da sunayen mutanen da shugaban kasa Muhammadu...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo, ya ce; an wawushe dala biliyan uku cikin wata yarjejeniya da kamfanin mai na kasa NNPC ya yi da wasu...
Kungiyar Jama’atul Nasril Islam karkashin jagorancin Sarkin Musulmi Alhaji Alhaji Sa’ad Abubakar ta ja hankalin gwamnatin tarayya wajen ganin ta sauke nauyin al’ummar kasar nan da...
Shugaban kungiyar shugabannin kananan hukumomi ALGON reshen Jihar Kano kuma shugaban karamar hukumar Nassarawa Alhaji Laminu Sani, ya bayyana cewa sahalewa kananan hukumomi ‘yancin gashin kai...
Hukumar kula da Samar da abinci dan inganta ayyukan gona ta duniya FAO ta yi gargadin cewar akwai yiwuwar samun matsananciyar matsalar karancin abinci da za...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci ministoci da shugabannin hukumomi da sassan gwamnati da su je gaban majalisun dokokin tarayya domin kare kunshin kasafin kudin su....