Rahotanni daga jihar Adamawa na cewa yanzu haka dai al’ummar Yola na dakon zuwan shugaban kasa Muhammadu Buhari gobe talata. Ana sa ran shugaban kasa Muhammadu...
Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta mayar da wasu jami’an ‘yan sanda biyar da ake zargi da hannu wajen kashe jagoran da ya kafa kungiyar Boko...
Wani kwararren likita a sashen kiwon lafiya na Asibitin koyarwa na Aminu Kano da ke nan Kano, Dakta Sabitu Shu’aibu, ya ce duba da yadda yanayin...
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom, ya ziyarci kwamitin majalisar dattijai kan binciken kashe-kashen da ke faruwa a jihar Benue. A makon da ya gabata ne Kwamitin...
Majalisar Wakilai ta umarci Rundunar ‘yan-sandan kasar nan ta fice daga shelkwatar kungiyar tsaro ta Peace Corps da ke birnin tarayya Abuja cikin Sa’o’i 48, da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna alhininsa bisa ga rasuwar daliban nan ‘yan asalin jihar Bauchi sama da ashirin sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa...
Da maraicen jiya ne aka gudanar da jana’izar daliban nan ashirin da daya da malaman su uku wadanda suka rasa rayukan su a wani hatsarin mota...
Gwamnatin tarayya ta ce jihohin kasar nan talatin da shida sun karbi tallafin sama da naira tiriliyan daya daga wajen gwamnatin tarayya tsakanin shekarar dubu biyu...
Rundunar Sojin kasar nan ta bayyana cewa ta na cigaba da barin wuta a dajin Sambisa a wani bangare na cigaba da tarwatsa mayakan Boko Haram....
Babbar kotun jihar Katsina ta tsayar da ranar 10,11 da kuma sha biyu ga watan Afrilun shekarar da muke ciki don ci gaba da sauraron karar...