Gwamnatin tarayya ta amince da kashe biliyoyin nairori domin kammala wasu ayyukan raya kasa a jihar Kano. Ministan Samar da wutar lantarki ayyuka da gidaje...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta rage kudin ruwa da masu kamfanonin sarrafa shinkafa su ke biya a bashin da suke karba daga gareta. Shugaban...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da Sakandare ta kasa JAMB; ta bukaci dalibai da su fara fitar da takardar shaidar jarabawarsu wato examination notification...
Majalisar Dinkin Duniya ta dakatar da ayyukan agaji ga dubban ‘yan gudun hijirar da ke sansanin garin Rann a jihar Borno, a dalilin harin da mayakan...
Masarautar Kano ta yi alkawarin shiga cikin al’amuran masu maganin gargajiya da nufin tsabtace harkokin bangaren ta hanyar kakkabe miyagun kalamai da zantukan batsa da kauda...
Asusun ba da lamuni na duniya IMF ya ce duk da farfadowa da tattalin arzikin Najeriya ke yi cikin sauri amma har yanzu kwalliya ba ta biya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta biya kudin karatu ga wasu dalibai ‘yan asalin jihar Kano guda dari da talatin da biyar da ke karatun jinya...
Rundunar sojin kasar nan da takwararta ta kasar Kamaru sun ce sun kashe mayakan Boko-Haram guda talatin da biyar. Haka kuma sojojin kasashen biyu sun...
Jami’an Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa sun yi wa tsohuwar Ministar Sufurin jiragen saman kasar nan Stella Oduah tambayoyi bayan gurfana da...
Gwamnatin Kano ta sake jadada kudirin ta wajen samar da hanyoyi a cikin jihar nan. Kwamishinan ayyuka, gidaje da sufuri Injiniya Aminu Aliyu ne ya bayyana...