Kungiyar Dillalan mai ta kasa IPMAN ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta rushe gidajen mai sama da dubu biyu da aka ginasu ba akan...
Majalisar masarautar Kano ta ce ta gamsu da yadda makarantar Gwadabe mai tasa Al’islamiya dake unguwar ‘yar mai shinkafi ke tafiyar da harkar koyo da koyarwar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci malaman addinai a fadin jihar da su yi amfani da masallatan su da coci-coci wajen kiran mabiyan su da su rungumi...
Hukumar tsaro ta Civil Defence ta gargadi dillalan man fetur da su kuka da kan su kan boye man fetur da kuma karkatar da shi wanda...
An gurfanar da wani magidanci mai shekaru sittin mai suna Inusa Aliyu da ‘yar sa Jamila Aliyu gaban wata babbar kotun shiyya da ke da zama...
Bankin raya afurka ya musanta rade-raden da ke yawo a kafofin yada labaran kasar nan cewa ya fasa baiwa kasar nan rancen dala miliyan dari shida...
Majalisar Dattawa ta bukaci kwamitinta na musamman da ke bincike kan kashe-kashen da suka faru a jihar Benue da ya gabatar da sakamakon binciken-sa a Talatar...
Hukumar Lura da lafiyar ababen hawa ta jihar Kano V.I.O ta ja hankalin jama’a da su ringa bin ka’idojin koyon tuki da gwamnati ta tanadar tare...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta samar da Sabuwar shelkwata mai girma ga hukumar Hisbah wadda za’a yi amfani da ita wajen bayar da horo...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu JAMB, ta tsayar da ranar 6 ga watan Fabrairun shekarar nan a matsayin ranar da zata rufe sayar da form...