Rahotanni daga jihar Adamawa na cewa yanzu haka dai al’ummar kauyen Pallam da ke yankin karamar hukumar Madagali na cikin dar-dar sakamakon harin da kungiyar Boko...
Kungiyar tsofaffin sojoji ta RANAO ta bukaci a rushe uwar kungiyar tsofaffin sojoji ta Nigerian Legion da kuma kafa wata hukumar da za ta rika kula...
Gwamnatin tarayya ta bukaci al’ummar kasar nan su zama cikin shiri tare da sanar da hukumomi da zarar sun ji inda cutar Sankarau ta bulla, kasancewar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da shugaban majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki da takwaransa na wakilai Yakubu Dogara a fadar Asorok da...
Kungiyar Dillalan mai ta kasa IPMAN ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta rushe gidajen mai sama da dubu biyu da aka ginasu ba akan...
Majalisar masarautar Kano ta ce ta gamsu da yadda makarantar Gwadabe mai tasa Al’islamiya dake unguwar ‘yar mai shinkafi ke tafiyar da harkar koyo da koyarwar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci malaman addinai a fadin jihar da su yi amfani da masallatan su da coci-coci wajen kiran mabiyan su da su rungumi...
Hukumar tsaro ta Civil Defence ta gargadi dillalan man fetur da su kuka da kan su kan boye man fetur da kuma karkatar da shi wanda...
An gurfanar da wani magidanci mai shekaru sittin mai suna Inusa Aliyu da ‘yar sa Jamila Aliyu gaban wata babbar kotun shiyya da ke da zama...
Bankin raya afurka ya musanta rade-raden da ke yawo a kafofin yada labaran kasar nan cewa ya fasa baiwa kasar nan rancen dala miliyan dari shida...