

Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da sabbin motocin sufuri da gwamnatin tarayya ta samar, waɗanda suka haɗa da motocin kirar...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta karbi rahoton kwamitin Noma da Albarkatun kasa kan barkewar annobar tsutsar dake lalata tumatur ta Tuta Absaluta. Shugaban Kwamitin Noma da...
Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta yanke wa tsohon ministan lantarki a Najeriya shekara 75 a gidan yari kan almundahanar fiye da naira biliyan 33. Alƙalin...
Yau ake sa ran jam’iyyar APC mai mulki ta fitar da jadawalin sunayen mutanen da ta amince su tsaya takara a zaɓen fitar da gwani na...
Gwamnatin Tarayya ta fara tattaunawa da Bankin Duniya don karbar sabon bashin kudi na sama da Dala biliyan 1. Sabon bashin a cewar gwamnatin za...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kashe sama da Naira biliyan 300 wajen ginin hanyoyi da sauran ayyukan more rayuwa cikin shekaru 2. Babban daraktan hukumar tabbatar...
Gwamnatin Jihar Kano, ta musanta zargin cewa ta yi watsi da daƙin karatu na Murtala Muhammed Library bayan wani bidiyo da matashin ɗan gwagwarmayar nan Kwamared...
Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke, ya sauke Sarkin Ipetumodu, Oba Joseph Oloyede, bayan wata kotu a ƙasar Amurka ta same shi da laifukan damfara ta haraji...
Tsohon ɗan majalisar wakilai na Tarayya Hon. Abba Anas Adamu, ya rasu a hannun ‘yanbindiga bayan sace shi da suka yi kan hanyar Kaduna zuwa Abuja....
Rahotanni daga tsohon garin Kamaye da ke karamar hukumar Tsanyawa a jihar kano, sun bayyana yadda wasu gungun ‘yan ta’adda suka kai wani mummunan hari a...