

Ma’aikatan kamfanin sarrafa Buhu na Bagco da ke rukunin kamfanoni a Sharada Ja’en sun gudanar da zanga-zangar lumana tare da tsayar da aiki a kamfanin da...
Mazauna yankin Adunu da ke jihar Neja sun wayi gari cikin tashin hankali a safiyar yau 11 ga watan Mayu, bayan rahotannin cewa ƴan bindiga sun...
Hukumar tabbatar da inganci da nagartar ayyukan ma’aikatan Gwamnati SERVICOM, ta sha alwashin bibiyar duk wani korafin da ya shigo gabanta kan sabon tsarin bayar da...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya isa birnin Nairobi na kasar Kenya don halartar taron kolin Afirka da Faransa da aka shirya gudanarwa tsakanin yau da...
Tsohon ministan sadarwa na kasa Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ƙarin haske kan zargin da ake masa na dalilin da ya sa ya taɓa mayar...
Shalkwatar tsaron Najeriya ta musanta rahotannin da ke cewa fararen hula sun mutu a hari ta saman da sojoji suka kai a ƙaramar hukumar Shiroro ta...
Fiye da mambobi 70 na Kwamitin Amintattu na kungiyar tuntuba ta Arewa wato ACF sun bayyana cikakken goyon bayansu gashugaban kwamitin, Bashir Dalhatu, tare da cewa...
Dakarun rundunar sojin Najeriya, sun kashe wani jagoran yan ta’adda a Jihar Kogi, bayan wani farmaki da suka kai a dajin Adankolo da ke Lokoja. ...
An rantsar da tauraron fina-finan Indiyan nan da ya jagoranci jam’iyyarsa wajen lashe zaɓen majalisar dokokin jihar Tamil Nadu a kudancin Indiya, a matsayin babban ministan...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya ce ya goyi bayan matakin da jam’iyyar NDC ta yanke na keɓe tikitin takarar shugaban Najeriya a 2027...