Majalisar wakilai ta buƙaci babban bankin ƙasa CBN daya tilasta yin amfani da kuɗaɗen tsaba a Najeriya. A cewar majalisar yin hakan zai kawo ƙarshen matsalar...
Hukumar hana sha a da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA ta zargi cewa rashin kyakyawar fahitar ayyukan hukumar ne ke haifar koma baya a yaƙi...
Tun bayan da aka fara kada gangar siyasar tunkarar babban zaben badi a Najeriya, tuni masu neman takara suka fara bayyana aniyar su ta tsayawa takara...
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi watsi da sanya sunansa a wasu rukunin gidajen kwanan ɗalibai guda biyu domin karrama shi. Rukunin gidajen...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dakatar da wasu ƴan majalisar dokokin jihar Cross River su 20 da suka sauya sheƙa daga PDP zuwa...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ayyana dokar takaita zirga-zirga na tsawon sa’o’i 24 a ƙananan hukumomin Jema’a da Kauru. Wannan dai ya biyo bayan shawarar da hukumomin...
Ma’aikatar lantarki ta ƙasa ta ce ta shawo kan matsalar rashin wutar da aka fuskanta a farkon makon nan. Ministan Lantarki Injiniya Abubakar D. Aliyu ne...
Hukumar kula da masu yawon bude ido ta jihar Kano ya ce nan ba da dadewa ba za su dawo da martabar wuraren da ake jima...