Jami’ar kimiyya da fasaha da ke garin Wudul ta ce za ta fara koyar da ɗalibai karatu daga gida. Shugaban Jami’ar Farfesa Shehu Alhaji Musa ne...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar birnin Faris na ƙasar Faransa zuwa birnin Durban na ƙasar Afrika ta Kudu. Shugaban zai je Afrika ta Kudu ne...
Hukumar kashe gobara ta kasa reshen jihar kano tace Sakacin da mutane ke yi ne ke haddasa gobara a lokacin sanyi. Hukumar ta kuma ce kaso...
Da safiyar yau ne aka yi jana’izar Garkuwan Matasan Tudunwada Alhaji Abdullahi Garba Baji, ɗaya daga cikin ma’aikatan Freedom Radio. Marigayin ya rasu da asubahin yau...
Gwamnatin Kano za ta saya wa Malami Abduljabbar Kabara litattafan Sahihul Bukhari da Muslim. Yayin zaman shari’ar na yau a babbar kotun shari’ar Musulunci mai lamba...
Masanin siyasar nan a jami’ar Bayero da ke kano Dakta Sai’du Ahmad Dukawa ya ce zaben da aka yi wa Farfesa Charles Soludo matsayin gwamnan jihar...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya nada Alhaji Aliko Dangote a matsayin Uban jami’ar kimiyya da fasaha dake Wudil Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana...
Tsohuwar Jarumar Kannywood Mansurah Isa ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su samar da dokar sanya finai-finan Hausa a kowacce jiha a faɗin...
Ƙungiyar ƴan jari bola ta kasa tace rashin masana’antun da suke sayan kayansu a arewacin Najeriya ne yasa suke kai wa kudu. Ƙungiyar ta kuma ce,...
Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya rantsar da Injiniya Idris wada Saleh a matsayin sabon Kwamishina a ranar Laraba . Babbar lauyar gwamnati Amina Ƴar...