Hukumar kula da yanayi ta kasa ta yi hasashen cewa za’a samu rana mai zafi tsawon kwanaki 3 daga Litinin din nan zuwa Laraba a fadin...
Kungiyar ma’aikatan majalisun tarayya ta yi barazanar dakatar da ayyukan ta a majalisar daga Litinin din nan, kan hakkokin mambobinta da ba’a biya su ba tun...
Kwamitin gudanar da ayyukan jam’iyyar PDP ta kasa ya kara wa’adin mayar da takardun takarar shugabancin jam’iyyar a matakin jihohi, zuwa ranar 1 ga watan Oktoba...
Karin wasu dalibai 10 da aka sace na makaranatr Bethel Baptist, ta karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna, sun shaki iskar ‘yanci. Shugaban kungiyar Kiristoci ta...
ƴan kasuwa a nan Kano sun koka kan tashin gwauron zabin da Dalar Amurka ke yi. Yayin wani taron manema labarai da wasu ƴan kasuwar Kantin...
Gwamnatin jihar Kano ta naɗa sabon sarkin Gaya. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya Amince da naɗin Alhaji Aliyu Ibrahim Gaya a Matsayin Sabon Sarkin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta haramta kafa hanyoyin sadarwa na internet ba tare da izini ba, domin inganta tsaro a jihar Kwamishinan ‘yan sandan jihar,...
Hukumar kiyaye aukuwar haddura ta Kasa FRSC ta gargadi jama’a da su yi watsi da rade-radin da ke ta yawo a kafafen sada zumunta na internet...
Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano za ta ɗauki mataki kan masu ɗibar ruwan kura a ƙarƙashin gadar Ƙofar Nasarawa. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne...
Gwamnatin jihar Kano ta rufe wani kamfanin ɗura iskar gas a yankin Challawa tare da cin tarar su tarar Naira dubu ɗari 5. An rufe kamfanin...