Majalisar dattijai ta ce, za ta yiwa sabuwar dokar masana’antar man fetur garanbawul. Shugaban majalisar Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan, yayin ganawa da manema labarai...
Babbar kotun jihar Kano da ke zaman ta a Miller Road ta yankewa wani matashi Nura Muhammad da aka fi sa ni da Gwanda hukuncin kisa...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta musanta kama wani mahauci da ake yayatawa a kafafen sada zumunta cewa yana sayarwa da mutane naman Kare. Mai magana...
Gwamnati tarayya na shirin sauya tsarin tattara kuɗaɗen haraji karkashin shirin inganta dabarun ci gaban tattalin arziki. Ministar kudi kasafi da tsare tsare Hajiya Zainab Ahmad...
An sayar da wani bangare na makarantar islamiyya ta Tanko Salihu da ke Tegina a karamar hukumar Rafi a Jihar Neja. Rahotanni sun bayyana cewa, an...
Ƙungiyar malamai ta ƙasa reshen jihar Kaduna ta ce, babu wani malami a makarantar Firamare da zai zauna jarabawar cancantar da gwamnatin jihar ta shiryawa. Ƙungiyar...
Ƙungiyar masu ɗaukar hoto ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce, harkar ɗaukar hoto na fuskantar matsala sakamakon shigar waɗanda ba su da ƙwarewa a harkar....
Adadin waɗanda suka kamu da cutar Corona a Najeriya jiya Laraba sun kai dubu ɗaya da ɗari ɗaya da arba’in da tara. Waɗannan alkaluma sun fito...
Hukumar tattara haraji ta ƙasa FIRS ta yi hasashen samar da naira tiriliyan goma da biliyan ɗaya ta hanyar karɓar kuɗaɗen shiga a shekarar 2022. Shugaban...
Cibiyar Habaka Kasuwanci Masana’antu Ma’adanai da Noma ta Najeriya (NACCIMA) ta yi na’am da sabuwar dokar hada-hadar man fetur (PIB) a kasar nan. Shugaban kasa Muhammadu...