Hukumar kula da ingancin muhalli da kare shi ta ƙasa NESREA ta rufe wasu kamfanoni da masana’antu 12 a Jihar Kano. An rufe kamfanoni da masana’antun...
Shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa Uche Secondus, ya ce ba zai sauka daga kan muƙaminsa ba. Wannan na cikin wata sanarwa da mataimakin sa kan harkokin...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da fara yin rigakafin cutar corona zagaye na biyu da ta shirya farawa a Talatar nan. Kwamitin shugaban ƙasa mai yaƙi da...
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan yaɗa labarai na jihar Neja Muhammad Idris. Ƴan bindigar sun je gidan kwamishinan ne a ƙauyen Baban Tunga da...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa reshen asibitin Aminu Kano ta ce, a shirye ta ke ta janye yajin aikin da ta tsunduma. Sakaren kungiyar Dakta Tahir...
Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya ayyana ranar Talata a matsayin 1 ga watan Muharram na sabuwar shekara. Wannan ya biyo bayan rashin samun...
Majalisar dattijai ta ki amincewa da batun shawarar kirkirar sabbin jihohi. Kwamitin majalisar kan gyaran kundin tsarin mulkin kasa na shekarar 1999 ya ce, bai yi...
‘Yan Bindiga sun kashe mutane shida a wani hari da suka kai kauyukan Zangon Kataf karamar a jihar Kaduna. Kwamishinan tsaro da al’amuran cikin gida Samuel...
Ambaliyar ruwa ta mamaye babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja kusa da kauyen Anini. Wannan dai ya faru ne sanadiyyar mamakon ruwan sama da aka samu. Ambaliyar...
Gwamanatin jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutum 60 sakamakon bullar cutar amai da gudawa. Kwamishinan lafiya na jihar Yakubu Danja ne ya tabbatar da haka...