Gwamnatin jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita a ƙananan hukumomi 21 na jihar. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida Samuel Arwan ne ya tabbatar da...
Rundunar soji ta “Operation Sahel Sanity” ta cafke ƴan bindiga 38 a shiyyar arewa maso yammacin kasar nan. Jami’in jami’in hulda da jama’a na rundunar Kanal...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce an sami karin mutum guda da ya kamu da Coronavirus a jiya Litinin bayan da aka yiwa mutane 77...
Kyaftin din kungiyar Kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmed Musa , ya raba gari da kungiyar sa ta Al Nassr dake kasar Saudi Arabia ,...
Wata gobara ta kone shelkwatar hukumar bayar da ilimin bai-daya ta Jihar Ondo da ke birnin Akure. Rahotanni sun bayyana cewa gobarar ta fara ne a...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi tir da fasa rumbun adana kayayyakin tallafin rage radadin corona da wasu mutane suka yi a Jihar, inda ta ce za...
Gwamnatin Kano ta aikawa majalisar dokoki ta jihar Kano takardar neman sahalewar ta wajen gabatar da kudirin kasafin kudin badi a gobe Talata. Tun a ‘yan...
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta kasa NECO ta dage rubuta jarrabawar a fadin kasar nan har sai abinda hali ya yi. Hukuncin ya biyo bayan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama mutane 55 wadanda ake zargi da tayar da rigima a Sabon gari yayin zanga-zangar ENDSARS. Mai magana da yawun...
Kungiyar tsoffin daliban kwalejin Barewa sun gudanar da taron tattaunawa kan yadda za su gudanar da bikin cikar kwalejin shekaru dari da kafuwa nan da makwanni...