Sarkin Hausawan Afrika kuma Sardaunan Jihar Agadaz Dakta Abdulkadir Labaran Koguna, ya bukaci dalibai da su mayar da hankali wajen koyo tare da sarrafa harshen hausa....
Sarkin Karaye Alhaji Dr, Ibrahim Abubakar na II ya bayyana goyan bayan shi kan hukuncin yin dandaka ga duk wanda aka kama da laifin yin fyade....
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano tace ba zata lamunci yadda masu yabon fiyayyen halitta Annabi Muhammad (s.a.w) ke wuce gona da iri ba musamman a...
Ministan Noma na ƙasa Alhaji Sabo Muhammad Nanono ya ƙalubalanci gwamnatocin jihohi da ƙananan hukumomi kan matsalar tsaro a Najeriya. A wata zantawa da ministan yayi...
Wasu masu bibiyar Freedom Radio kenan suka aiko da saƙon yadda aka wayi gari yau Talata 25-08-2020 a yankunan su. S Kwayo Sauna Kawaji “a gaskiya...
Dan wasan kasar Burtaniya na daya a gasar kwallon Tennis, Dan Evans ya samu nasarar zuwa wasan kusa da na karshe a gasar kwallon Tennis ta...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta PSG, Kylian Mbappe da Neymar Junior sun ta ya kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich murnar lashe kofin...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci hadin kan sarakunan kasar nan da fahimtar juna kasancewar hakan zai kawo ci gaban al umma...
Hukumar tattara kudaden shiga ta kasa FIRS ta ce ta tara kudi kimanin naira tiriliyan 1 da biliyan 2 a matsayin haraji a zango na biyu...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci ma’aikatar lafiya ta jiha da ta rubanya kokarinta wajen ganin an magance cututtukan da suke damun...