Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun hallaka dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Baraza da Dass dake jihar Bauchi Alhaji Musa Mante a ranar...
Shugaban Jami’ar Bayero da ke nan Kano, Farfesa Muhammad Yahuza Bello, ya bayyana cewa daya daga cikin nasarori da ya samu a yayin mulkin sa shi...
Shugaban darikar kadiriyya na Afrika Sheikh Kariballah Nasiru Kabara, ya bukaci gwamnatoci a matakai daban daban da su samar da dokoki masu tsauri da zasu rika...
Rundunar ‘yan sandan jihar Niger tayi nasarar kama wasu mutane biyu da ake zargin suna taimakawa masu yin garkuwa da mutane da bayanan sirri a jihar....
Rundunar sojin kasar nan ta Operation Sahel Sanity sun yi nasarar cafke wadanda ake zargin suna kaiwa yan bindiga bayanan sirri tare da taimaka musu wajen...
Gwamnatin tarayya ta ce kimanin ‘yan kasar nan 684 ne suka kamu da cutar corona a kasashen waje, yayin da dubu 13, 844 basa dauke da...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce, adadin wadanda basu da aikin yi a kasar nan ya karu daga kaso 23 zuwa sama da kaso 27...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa reshen jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil “KUST” ta bayyana bakin cikin ta kan matakin da gwamnatin Kano ta dauka na...
Jihar Kano ta dawo mataki na 8 daga mataki na 7 na yawan masu dauke da cutar Corona a kasar nan. Hakan na cikin sanarwar da...
Makwabta da haɗin kan ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Human Right Network da kuma jami’an ‘yan sanda, sun samu nasarar kuɓutar da wani matashi da...