Jami’an rundunar ‘yan sanda dake aikin sintiri na jihar Nasarawa sun kama wasu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne da satar mutane su 27....
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce zata daukaka kara zuwa kotun koli kan hukunci masu cin karo da juna da kotun dukaka...
Wata matashiya mazauniyar unguwar Tudun Maliki a nan Kano ta yi ƙorafin cewa kwamandan hukumar Hisbah na ƙaramar hukumar Kumbotso ya ci zarafinta. Matashiyar wadda ta...
Wata kungiya mai zaman kanta dake aiki a jihar Niger ta tallafawa masu bukata ta musamman da tallafin kudi dai-dai lokacin da ake fuskantar matsalolin tattalin...
Rundunar ‘yan-sandan Jihar Taraba ta ce, ‘yan bindiga sun kashe shugaban wata makaranta mai zaman kanta Alhaji Danlami Shamaki. Jami’in hulda da Jama’a na rundunar DSP...
Shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan da Sanata Adamu Bulkachuwa da tsohon Gwamnan jihar Kano Ibrahim Shekarau na cikin Sanatoci goma da suka gaza kai ko da...
Mamakon ruwan sama da aka yi a karamar hukumar Bagwai ya lalata amfanin gona da ya tasamma na Naira milyan 40. Mataimakin shugaban karamar hukumar ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na wata ganawa da gwamnonin Arewa maso gabashin kasar nan da manya hafsoshin tsoro a fadarsa dake birnin tarayya Abuja. Rahotanni sun...
Cibiyar dakile yaduwar cututka ta kasa NCDC ta sanar da karin sabbin mutane 437 da suka kamu da Annobar cutar COVID-19 a jiya Lahadi. A sanarwar...
Kwamitin fadar shugaban kasa dake binciken ayyukan hukumar yaki da cin hanci da rashawa ya samu karin hurumin yin shari’a a wani bangare na fadada ayyukansa....