Saudiyya ta ce mazauna kasar ne kadai za su gudanar da aikin hajjin bana. Ko da yake Saudiyya ta ce baki ‘yan kasashen waje, da ke...
Gwamnatin tarayya ta ce dole ne ayi amfani da matakan kariya kan cutar Covid-19 da zarar an bude tashoshin jiragen kasa. Ministan sufuri Rotimi Amaechi ya...
Gamayyar Kungiyar likitoci ta kasa ta ce ta dakatar da yajin aikin da ta tsunduma a makon da ya gabata, bayan da shugaban majalisar dattijai ya...
Hukumar KAROTA ta ce dalilin da ya sa ta hana jami’anta fita aiki ranar Lahadi shine, sun samu rahoton cewa akwai wasu ‘yan bindiga da ke...
Gamayyar kungiyoyin Ma’aikatan Man Fetur da na iskar Gas ta Najeriya sun yi barazanar shiga yajin aiki, a cikin wata wasika da suka aikewa ministan Man...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya ce an rufe daya daga cikin cibiyoyin killace masu fama da cutar korona dake fanisau, wadda ke dauke da...
Hukumar ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce kusan rabin ‘yan gudun hijira a fadin Duniya yara ne kanana. majalisar na bayyana hakan ne...
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki ya bayyana cewa ya sauya sheka zuwa babbar jam’iyyar hamayya ta PDP. Godwin Obaseki ya bayyana hakan ne a shafinsa na...
Kungiyar masu fama da cutar sikila a Kano sun nemi gwamnati ta kafa dokar tilasta gwajin jini kafin aure. Kungiyar ta ce ta hakan ne za...
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta ce Najeriya na gab da dakile cutar shan-inna, bayan da ta tattara bayanai game da halin da kasar ke ciki...