Kungiyar da ke rajin bunkasa harkokin ilimi da kawo daidaito tsakanin al’umma, SEDSAC ta yaba da matakin da hukumar kiyaye abkuwar hadurra ta kasa FRSC, ta...
Wani matashin dan siyasa a jihar Kano mai hamayya da gwamnatin APC mai mulki Shamsuddin Kura da ake yiwa lakabi da wakilin talakawa ya bayyana cewa,...
Wasu yara biyu ne ‘ya’yan manya domin guda daga cikin su dan gidan wani babban dan siyasa ne anan Kano wanda tun zamanin ba ya ake...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Ku saurari Shirin Ko wane Gauta na ranar 07 01 2020 Download Now A yi sauraro lafiya
Mutane 11 ne suka rasa rayukan su a wani mumunan hatsarin mota da ya afko da safiyar yau a nan Kano. Hatsarin ya afko ya afku...
Wani aljani ya bayar da fatawar cewar dukan budurwa yana jawo wa aljanu su hau kanta. Acewar Saurin har ma wannan saurayin aljani ke cewar idan...
Wasu da ake zargin barayi ne sun fasa ofishin sakataren gwamnatin jihar Katsina Alhaji Mustapha Inuwa tare da sace makudan kudade da ya kai naira miliyan...
Tsohon Sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya ki amincewa ayi amfani da na’urar gwaji da ke gano mutanen da su ka...
Shugaban kungiyar masu sarafa kayayyakin noma na jihar kano Alhaji Sadik Dan gaske ya ja hankalin manoma da su mai da hankali wajen taimakawa kan su...