Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Wazirin Dutse Alhaji Bashir Dalhatu murna wanda ya cika shekara saba’in da haihuwa a jijya Alhamis. Muhammadu Buhari y ace...
Babban sefeton ‘yan sanda na kasa Mohammed Adamu ya aike da sababin kwamishinoni ‘yan sanda zuwa jihohi bakwai biyo bayan daga linkafar wasu daga cikin kwamishinonin...
Kungiyar makafi ta jihar Kano sun gudanar da zanga-zanga lumana a nan Kano. Zanga-zanagar ta fara ne daga ofishin ma’aikata zuwa majalisar dokoki na nan Kano...
Shi dai wannan mutum, matar shi tayi karar shine zuwa hukumar kare hakkin dan adam dake cikin Kano, domin kuwa tace yana yawan dokan ta, yakan...
Shi dai wannan mutum ya kasance yana karbar waya ne a hannu zauarawa da “yan mata ne da sunan soyayya a unguwar yakasai cikin birnin Kano....
Shugaban hukumar NDLEA SP Ali Ado Kubau ya ce zasu kawo sababbin hanyar kama masu ta’ammali da kayayyakin maye da hodar ibilis a fadin jihar kano....
Ana zargin asibitin WISDOM mai zaman kansa a Nassarawa GRA da yiwa wani mara Lafiya tiyata tun kafin sakamakon da zai nuna za’a iya yi masa...
Gwamnatin Kano ta ce zata maida hankali wajen samar da gidaje a jihar nan. Sabon kwamishinan gidaje da sufuri na jihar Kano Barrister Musa Abdullahi Lawan...
Wani likitan masu fama da cukar sukari ya bayyana cewa karancin sinadarin da ke taimakawa jikin dan Adam wajen samar da ingantaccen suga a jiki na...
Ministar kudi, kasafin da tsare-tsare ta kasa, Hajiya Zainab Ahmed, ta ce har yanzu gwamnatin tarayya ba ta yi isasshen aikin kan ayyukan titin ba. Ta...