EPISODE 4 KDC FOUNDATION’S “HANNU DA YAWA” RADIO PROGRAM ON FREEDOM RADIO 99.5FM, SPONSORED BY U.S EMBASSY Kindly tune in to listen to another interesting, informative...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC shiyyar Sokoto, ta ce, ta kama shugaban kungiyar manoman shinkafa reshen karamar Hukumar Gumi da ke jihar...
Wani masani kuma mai bincike a fannin magungunan kwari da ke sashin nazarin tsirrai a jami’ar Bayero da ka nan Kano ya bayyana magungunan kwari da...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce nan gaba kadan ne za’a fara yashe tafkin Chadi da ya dangana zuwa yankin Gongola ya bi ta Benue...
Mai shari’a Chuka Obiozor na babbar kotoun tarayya dake zama a Ikoyin jihar Lagos ya bada umarnin rufe asusun da ake zargin cewa yana da gami...
Kimanin ‘yan Najeriya maniyata aikin hajjin bana dubu sittin dabiyar ne hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON tayi jigilar su zuwa kasar mai tsariki. Wani...
Gwamnatin jihar Kaduna ta kudiri aniyar daukaka kara kan hukuncin da babbar kotun tarayya dake jihar ta yanke na barin shugaban mabiya darikar shi’a Ibrahim El-zazzaki...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Jihar Kwara ta kama babban daraktan hukumar kula da masu kananan masana’antu na Jihar ta Kwara Segun Soewu,...
Hukumomin kasar Saudiyya sun bijiro da wani sabon tsari na amfani da na’ura yayin jifan shaidan a garin Muna a ranar Arfa, da nufin tabbatar da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da dangoginsu ta kasa ICPC ta tabbatar da kwato wasu kayayyakin aiki da kimarsu ta kai sama da naira...