Shugaban majalisar dattijai Sanata Ahmad Lawan ya bayyana cewa a yau ne majalisar za ta tantance Manjo Janar Bashir Salihi Magashi daga nan Kano da Timipre...
Majalisar wakilan kasar nan ta yanke shawarar bincikar manyan ayyukan raya kasa na gwamnatin tarayya da aka watsar tun daga shekarar 1999 zuwa yanzu. Ayyukan wadanda...
Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce, za ta bayyana wa al’ummar kasar nan sakamakon binciken da za ta gudanar game da badakalar tserewa da kudade da...
‘Yan bindiga sun sace wasu ‘yan kasuwa guda goma sha takwas wadanda su ka bar garin Pandogari a kan hanyar su ta zuwa Bassa da ke...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce nan ba da jimawa ba za ta ayyana Najeriya a matsayin kasar da babu cutar shan-inna wato Polio. Wannan...
Dakarun Sojin Najeriya na rundunar Operaion Hadarin Daji sun sanar da cewa sun samu nasarar harbe ‘yan bindiga 78 tsakanin watan jiya zuwa na Yulin nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da babban sufeton ‘ya sandan kasar Muhammad Adamu kan sabuwar arangamar da jami’an tsaro suka yi da mabiya Shi’a jiya...
Shugaban jami’ar karatu daga gida ta kasa NOUN Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce akalla Fursunoni 500 ne yanzu haka ke karatu a jami’ar kyauta. Farfesa...
Fadar shugaban kasa ta musanta zargin da jam’iyyar PDP ta yi na cewa, dala biliyan daya kudaden da ta cira daga asusun rarar danyen man fetur...
Kishiya da rashin kudi ne za su hanani auren Yawale -Rayya Jarumar wasan kwaikwayon nan Surayya Aminu wadda akafi sani da Rayya a shirin film dinnan...