Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu ya sanar da cewar ya kori kwamishinonin 3 dake kunshin gwamnatin sa yayin da nada wasu mutum 5 a matsayin sababbin...
Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku, ya sanya dokar takaita zirga-zirga a garin Jalingo babban birnin jihar biyo bayan wani rikicin kabilanci da ya barke a garin...
Kotun koli ta ware ranar biyar ga watan gobe na Yuli a matsayin ranar da zata yanke hukunci kan karar da dan takardar gwamnan jihar Osun...
Wasu hare-haren Bam wanda ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne suka kai su, sun yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 a yankin Konduga da ke jihar...
Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya yace jihohi 10 ciki har da babban birnin tarayya Abuja na da kananan yara miliyan 8 da...
Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu ya ce gwmnatin sa na aiki tare da mai rikon babban jojin jihar don kasa kotu na mussaman da za’a dinga...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne, sun kashe mutane talatin da biyar a jihar Zamfara. Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun kai harin ne a...
Wakilan Kungiyar tarayyar Turai da su ka sanya idanu kan yadda zaben Najeriya ya gudana sun ce basu da wata masaniya game da mallakar rumbun adana...
Wani jirgin shalkwabta mallakin rundunar sojojin sama na kasar nan yayi hadari lokacin da ya ke kokarin sauka bayan dawowa daga samame da ya kai ga...
Gwamnatin tarayya ta ce akwai me yiwuwar za ta sassauta haramcin da ta yi na shigo da motoci ta kan iyakokin kasar nan da bana ruwa...