Yadda ‘Yansandan Kano suka cafke wadanda suka kone magidanci Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta Sami nasarar cafke mutanen da suka kona magidanci da ‘yar sa Mai...
Mutumin da ya daure ‘ya’yan sa shekaru 3 a Kano ya rasu a Asibiti Da safiyar yau ne babban Kwamandan Hukumar yaki da safarar bil Adama...
A kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta dauki matakin rufe ikokin kasar nan da nufin inganta harkokin tsaro da kuma wadata kasar nan da abinci ,...
Majalisar wakilai ta sanar da cewa a ranar 2 ga watan Oktoba mai zuwa ne za ta kaddamar da shugabannin kwamitocinta da mataimakansu. Mataimakin shugaban Majalisar...
Wani lauya mai zaman kansa a nan kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya ce shari’ar musulunci ta halastawa iyaye yiwa yayansu auren fari, Barista Dan...
Saudi Arabia ta fito fili ta gaya wa duniya cewa ba ta da wata tantama ko shakku a kan cewa kasar Iran ce ta kai mata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da takwarorin sa na kasashen Zambia da Ethiopia sun bukaci hadin kan Shugabannin Afirka wajen bukatar dawowa da nahiyar biliyoyin kudaden...
A wani lamari da ake gani kamar fito-na-fito ne da ‘yan majalisun dokokin Amurka daga jam’iyyar Democrat, shugaba Trump kan bayyana batun tsige shi sakamakon rokon...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da ware sama da naira biliyan 209 wajen cigaba da aikin gina titunan Kano zuwa Katsina da kuma wanda ya...
Kungiyar tarayyar Turai ta ware fiye da Euro miliyan dari da hamsin domin tallafawa Najeriya wajen inganta sauyin yanayi Jakadan kungiyar tarayyar Turai Ketil Karlsen...