Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da bijiro da wani sabon tsari da zai baiwa masu bukata ta musamman da sauran al’umma...
Gwamnatin tarayya ta bada umarnin dawo da kudin London Paris Club da aka rabawa wasu Jihohi biyar na kasar nan da suka Dala biliyan 2 da...
Majalisar masarautar Kano ta mayar da dagatan nan guda biyar da ke karamar hukumar Kunchi bayan da aka dakatar da su a baya-bayan nan sakamakon wasu...
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudirin ta na cigaba da kula da lafiyar mata masu juna biyu da kananan yara ‘yan shekaru 5 zuwa kasa. Sakataren...
Jami’ar Bayero da ke nan Kano ta bukaci hukumomi a dukkanin matakai da su ci gaba da yin amfani da takardun lamuni da babu ruwa a...
Kungiyar raya tattalin arzikin yammacin afurka wato (ECOWAS), ta ce, kananan makamai sama da miliyan goma ne ke hannun jama’a ba bisa ka’ida ba a yankin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika da sakon ta’aziyar sa ga gwamnati da al’ummar jihar Nassarawa bisa ga gobarar da ta tashi a wata cibiyar sarrafa...
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta kafa wasu kwamitoci guda uku domin shirye-shiryen aikin Hajjin badi. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa ta samu nasarar kashe mayakan Boko haram guda goma sha hudu wadanda suka sace wata motar bus dauke da fasinjoji...
Hukumar yaki da masu yiwa arzikin kasa ta’annati EFCC ta ce ‘yan siyasa da ke sauya sheka daga jam’iyyar su zuwa wata, ba shi ne zai...