Kungiyar kasa da kasa da ke yaki da cin hanci da rashawa wato transparency international, ta bukaci da a gudanar da bincike da babu hannun gwamnati...
Kungiyar malaman kwalejojin kimiyya da fasaha ta kasa (ASUP) ta yi barazanar shiga yajin aiki, matukar gwamnatin tarayya ta kyale hukumar kula da ilimin sana’a ta...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gargadi ‘yan siyasa tare da jam’iyyun da su kaucewa dabi’ar fara yakin neman zabe tun kafin lokaci...
Kungiyar da ke rajin tabbatar da adalci a cikin ayyukan gwamnati da yan majalisu SERAP ta bukaci shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya umarci ministan shari’a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci malaman makarantun kasar nan da su kasance jakadu na gari a ko ina, kasancewar hakan zai taimaka wajen inganta karatun...
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ayyana jihohin kasar nan goma 12 da ke rayuwa a gabar kogin Niger da Benue a matsayin wadanda...
Rundunar sojojin kasar nan shiyya ta uku da ke garin Jos ta ce ta kama mutane 72 ciki har da mata biyu wadanda ake zargin suna ...
Kwamitin gudanarwar jam’iyyar APC na kasa ya da’ge zaben fid da gwani na gwamnan jihar Lagos wanda tun da fari a shirya gudanarwa a yau Litinin....
Ministar harkokin mata Sanata Aisha Jummai Alhassan ta yi murabus daga mukamin ta, sannan ta fice daga jam’iyyar APC. Ta ce ta yi murabus ne tare...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da bijiro da wani sabon tsari da zai baiwa masu bukata ta musamman da sauran al’umma...