Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa mafi yawa daga cikin shinkafar da ake shigowa da ita daga kasashen ketare tana da illa ga jikin bil adama....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja zuwa mahaifar sa Daura a jihar Katsina don gudanar da bikin babbar Sallah na bana. Shugaba...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar talata 21 ga watan agusta kuma laraba 22 ga watan na agusta da muke ciki a matsayin ranar hutu domin gudanar...
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kudurin ta na cigaba da inganta harkokin kiwon lafiya a fadin Jihar. Kwamishinan lafiya na Jihar Kano Dakta Kabiru Ibrahim Getso...
Wata kotu dake yankin Lugbe a birnin Abuja ta bawa babban sufeton yansanda na Najeriya Ibrahim Idris damar sammacin kotu ga Shugaban majalisar dattijai Bukola Saraki....
Jami’an tsaro sun mamaye majalisar dokokin Najeriya da safiyar yau Talata. Jami’an tsaro da suka rufe fuskokin na hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun rufe...
Fadar shugaban kasa ta yi watsi da kalaman da jam’iyyar adawa ta PDP ke yi cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari zai fara hutun kwana 10 ne...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da shugabanin jam’iyyar APC da kuma wasu gwamnonin jam’iyyar a dai-dai lokacin da mambobin ke kakar ficewa daga cikinta. Dukkanin...
Kungiyar kare hakkil bil’adama ta Amnesty International ta ce mutane 371 aka kashe a Jihar Zamfara daga watan Janairun bana zuwa yanzu, sannan daruruwan mutane suka...
Shugaban majalisar Dattijai Sanata Abubakar Bukola Saraki ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC a yau Talata. Cikin wata sanarwa da ya sanya a shafin sa...