Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, akwai yiwuwar ya rushe gadar sama ta Ƙofar Nassarawa. Gwamnan ya bayyana hakan ne ta bakin Kwamishinan yaɗa...
Ku ci gaba da bibiya ana sabunta wannan shafi da sabbin bayanai kan yadda zaman kotun ke kasancewa.
Gwamnatin jihar Kano ta amince za ta shirya muhawarar ilimi tsakanin shekh Abdul-Jabbar Nasir Kabara da kuma malaman Kano. Kwamishinan addinai na jihar Kano Dr Muhammad...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta saki hoton matar da ake zargi da yin ajalin ƴar aikinta. Mai magana da yawun ƴan sandan Kano DSP. Abdullahi...
Jama’a a kafafen sada zumunta na neman rundunar ƴan sandan Kano da ta bayyana hoto da bidiyon wadda ake zargi da kisan ƴar aiki. Bisa al’ada...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta samu hujjoji a kan matar da ake zargi da hallaka ƴar aikinta a Kano. Mai magana da yawun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatarda yin nasarar kama wasu matasa biyu da ake zargi da laifin kashe wani dan kugiyar sintiri a gidansa dake...
Jama’a da dama na ci gaba da yin tsokaci kan rahoton rundunar ƴan sandan Kano game da rasa ran wata ƴar aiki. Tun da farko an...
Gwamantin Kano ta rufe gidan mai na Aliko da ke Dakata a karamar hukumar Nasarawa tare da cin tarar su naira dubu dari biyu. Hukuncin hakan...
Ƴan bindiga sun sako matar ɗan Kasuwa da ɗanta da suka yi garkuwa da su a Kano, bayan shafe kwanaki 39 a hannunsu. Ɗan Kasuwar Alhaji...