Hukumar tace fina-finan ta jihar Kano ta ce ta gano yadda ake shigar da wani littafi da hukumar tace akwai tarin kalaman batsa da kalmomin da...
Andai ware duk ranar 5 ga watan Oktoba na ko wacce shekara a matsayin ranar malamai ta duniya Gwamnan Jihar Kano, Alh Abba Kabir Yusuf ya...
Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA tace zata samar da wani sabon tsarin yiwa masu kara sulhu a wajen kotuna domin rage yawan cinkoson kararrakin da alkalai...
Yayin da ake bikin ranar malaman makaranta a yau Alhamis a fadin duniya baki daya, Wanda Majalisar dinki duniya ta ware, don Nuna irin gudunmawar...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da naɗa Hon Aminu Aminu Maifamfo a matsayin mataimakin shugaban hukumar KASCO Wannan na ƙunshe ta cikin...
A bisa kokarin sa naganin an inganta shugabanci na gari, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin shugabannin wasu daga cikin ma’aikatun gwamnati da kasuwannin...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ayyana yau Laraba 4 ga watan Oktobar 2023 a matsayin ranar hutu domin bikin Takurawa don tunawa da...
Cibiyar kwararru kan hulɗa da jama’a ta Nigerian Institute of Public Relations NIPR reshen Kano ta gudanar da zaɓen sabbin shugabanni domin ci gaba da jan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke na biyan diyyar Naira biliyan 30 sakamakon rushe filin...
Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta ce, za ta yiwa mutane miliyan ɗaya da dubu ɗari Biyar allurar rigakafin cutar Mashako da aka fi sani da...