

Labarin dake ishe mu a yanzu-yanzu na nuni da cewar, Shugaban hukumar tattara haraji na cikin gida Sani Abdukadir Dambo yayi murabus daga kan mukamin sa...
Gwamnatin jihar Kano ta nuna kwarin guyiwar ta wajen magance matsalolin Fulani Makiyaya da Manoma a fadin jihar Kano, idan aka kammala aikin gina Ruga ta...
Sarkin Alkalman Kano Alhaji Ilyasu Labaran Daneji, ya shawarci mawadatan jihar Kano da su kara kaimi wajen tallafawa masu karamin karfi duba da cewa gwamnati ta...
Majalisar dokokin Jihar kano ta ce, ta sahalewa gwamnatin Jihar karbo bashin billiyan Hamsin ne la’akari da rashin kudi da jihar take fama da shi, kuma...
Wani malamin addinin musulunci dake nan Kano, Malam Usman Bello Torob, ya ce abu ne mai muhimmanci mata su maida hankali wajen kintsa kansu, don dai-dai-ta...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada Alhaji Muhammad Sani Muhammad a matsayin mai bashi shawara na musamman kan harkokin siyasa. A ranar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce nan bada jimawa da zarar wucewar annobar Covid-19 za ta shirya wata gagarumar Mukabala a tsakanin bangarorin addini dake jihar, domin...
Jami’an hukumar ajiya da gyaran hali ta kasa reshen jihar Kano, sun ki amincewa su karbi masu laifi da kotu ta tura musu a yau Laraba....
Wani magidanci a unguwar Gwammaja dake nan Kano ya rasu, bayan ya killace kansa a gidan sa dake unguwar. Magidanci da har izuwa yanzu ba a...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, sakamakon gwajin da ta yiwa mutune arba’in da shida na cutar Covid-19 ya tabbatar ba sa dauke da cuta...