Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin jagorancin shugabanta Baffa Babba Dan’agundi, ta samu nasarar kame wasu manyan kata-katan guda 28 na...
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta musanta zargin cewa ‘yan Yahoo wato masu kutse’ sun sace kudin hukumar da ta...
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota ta ce daga sha biyun daren yau Laraba duk wani direban babur din adaidaita sahu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara mayar da hankali kan bunkasa sana’ar Kanikanci ta hanyar tura matasa wurare daban-daban don daukar horo kan gyaran motoci...
Hadaddiyar kungiyar Kanikawa ta kasa mai suna (GATAN) ta bukaci ‘ya’yanta da su kasance masu gaskiya da rikon amana a yayin gudanar da sana’arsu wanda hakan...
Wani ikirari da wata kungiya mai suna ina mafita wacce ta mai rajin masu kudade a kamfanin Dantata and Success dake hannun hukumar dake kula da...
Wata Mata ta kona kanta saboda tsananin kishin an yi Mata kishiya a unguwar Gayawa dake karamar hukumar Ungogo a nan Kano. Matar wace ake zargi...
Shugaban jam’iyyar APC ta kasa Adams Oshiomhole ya taya gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje murnar samun nasara bayan da kotun koli ta tattabatar masa da nasarar...
Kungiyar CISLAC tace har yanzu akwai sauran rina-akaba kan batun yaki da cin hanci da rashawa da gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ke ikararin gwamnati ta...
Daga Umar Idris Shuaibu Shugaban kungiyar nan mai zaman kanta ta mata da matasa don samar da zaman lafiya da adalci, wato ‘Women and Youth for...