Limamin masallacin Juma’a na Zam-Zam karkashin cibiyar addinin musulunci ta Jama’atul Wa’azu wal Irshad dake Hotoro Tsamiyar Boka Malam Muhammad Sani Amin Idris ya ja hankalin...
Wata gobara da har yanzu ba’a kai ga gano musabbabin tashinta ba ta kone dakunan kwanan dalibai na karamar sakandaren ‘yan mata dake garin Kanwa a...
An lura cewa da yawan yaran da ake haifa bata hanyar aure ba na fuskanta kalubale na rayuwa da suka hada da tsangwama da rashin kulawa...
Wata kwararriyar likita a bangaren yara dake asibitin Malam Aminu kano, dakta Zubaida Farouk Ladan, ta bayyana cewa rashin samun kwararrun masu Karbar haihuwa na daga...
Wata ba amurkiya da ke zaune a birnin carlifonia tayo tattaki daga Amurkan bata zame ko in aba sai a unguwar Panshekara dake nan Kano, tazo...
Ga alama dai kamfanonin adashin ‘yan gata na zamani dake fitowa su yi ta karbar kudin mutane da sunan tsarin kasuwancin zuba dubu guda a baka...
Masarautar Karaye a jihar Kano ta bayyana cewa wasu masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa sun sace dagacin Karshi dake karamar hukumar Rogo Malam...
Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin yanar ido ga marasa karfi 250 a karamar hukumar Dawakin Kudu dake nan jihar Kano. Da...
Kimanin dalibai ‘yan asalin jihar kano 300 ne suka sami tallafin karatu a jami’ar Bayero ta Kano. Shugaban jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Muhammad Yahuza Bello...