

A yau Laraba ne Jama’iyar APC a jihar Kano ta gudanar da zanga-zangar lumana zuwa shalkwatar hukumar zabe INEC. Yayin zanga-zangar dai, shugabannin jam’iyyar, sun mika...
Jama’iyar APC, ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana sakamakon zaben gwamnan Kano da aka gudanar ranar 18 ga wannan watan da muke...
An haifi Abba Kabir Yusuf, a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1963 a karamar hukumar Gaya ta jihar Kano. Abba Kabir Yusuf ya halarci makarantar...
Bayan ayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya samu nasara, Gwamnatin jihar Kano, ta sanya dokar hana fita daga safiyar yau Litinin. Gwamnatin ta sanya...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya umarci masu unguwanni da hakimai da har ma da dagatai da su kara sanya ido wajen shige...
Ma’aikatan wucin gadi na hukumar zabe ta INEC da suka yi aikin zaben shugaban kasa da yan majalisar tarayya a karamar hukumar Nassarawa da ke jihar...
Rundundar ‘yan sandan jihar Kano, ta sanya dokar takaita zirga-zirgar jama’a da ababen hawa daga karfe 12:00 na daren yau juma’a 17 ga watan Maris. Hakan...
Hukumar yaki da cin hanci da rashwa ta EFCC ta ce, ta tura jami’anta 200 zuwa jihohin Kano da Jigawa da Katsina domin yaki da masu...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da tashin wata gobara a kasuwar sayar da Tumatir ta Dan Dabino da ke yankin karamar hukumar Bagwai....
Rundunar yan sandan jihar Kano, a bukaci al’ummar jihar da su kwantar da hankalinsu tare da fita domin kada kuri’ar a zaben gwamna ba tare da...