Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta bayyana kaɗuwarta kan ficewar Engr. Abba Kabir Yusuf daga jam’iyyar. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar na Kano Bashir Sanata ne ya...
Ɗan takarar Gwamnan Kano na jam’iyyar PDP a zaɓen shekarar 2019 Engr. Abba Kabir Yusuf ya bayyana dalilansa na ficewa daga jam’iyya zuwa NNPP. Abba Kabir...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta shiga tsakanin kamfanin sarrafa shinkafa na UMZA da asibitin koyarwa na Yusuf Maitama Sule da ke kwanar Dawaki. Wannan...
Gwamnatin jihar kano ta ce sama da mutane dubu goma sha takwas aka gano masu ɗauke da cutar tarinfuka. Babban jami’i mai kula da bangaren yaƙi...
Ƙungiyar wanzar da zaman lafiya ta da tabbatar da dimokradiyya ta kasa wato Democratic Action Group ta ce rashin tsaro ya jefa ɗumbin mata cikin damuwa...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci ƴan kasuwa da su ci gaba da riƙe martabar jihar ta fannin kasuwanci da ta shahara...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta ginawa ɗaliban jami’ar Bayero gadar sama da za su riƙa tsallakawa domin rage yawan samun haɗarurruka yayin tsallaka titi. Ministan...
Hukumar hana sha a da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA ta zargi cewa rashin kyakyawar fahitar ayyukan hukumar ne ke haifar koma baya a yaƙi...
Tun bayan da aka fara kada gangar siyasar tunkarar babban zaben badi a Najeriya, tuni masu neman takara suka fara bayyana aniyar su ta tsayawa takara...