Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles ta fada rukuni na huɗu a gasar cin kofin nahiyar Afirka da za’a gudanar a ƙasar Kamaru a shekarar...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Gernot Rohr ya ce tawagar likitocin ‘yan wasan kasar nan za su karbi rahoton likitan Samuel Kalu daga...
Najeriya ta shirya tsab don tunkarar gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta matasa ‘yan kasa da shekaru 20. Za’a gudanar da gasar ne a birnin Nayirobi...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles, Gernot Rohr ya isa birnin Yawunden dake kasar Kamaru don halartar taron karawa juna sani da...
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta ce ta na farin cikin daukar Lionel Messi da zai kasance da ita har tsawon kakar wasanni biyu masu zuwa....
Kungiyar kwallon kafa ta Kwara United ta yi watsi da hukuncin da kwamitin daukaka kara na hukumar kwallon kafa ta Najeriya ya yanke kan ranar wasa...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi ya cimma yarjejeniyar kwantiragin shekara biyu da PSG. A yanzu haka dai Messi ya sauka a...
Ministan wasanni Sunday Dare ya ce ya bayar da umarnin gudanar da bincike don gano makasudin dakatarwar da aka yiwa ‘yan wasan Najeriya 10 daga gasar...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta shigar da korafi a gaban hukumar tarayyar Turai a yankurin dakatar da Lionel Messi daga ficewa daga kungiyar. Lauyan dake...
Gwamnatin tarayya ta ware sama da Dala Biliyan daya na kwangilar gyaran matatun mai dake Warri da Kaduna. Karamin ministan albarkatun mai na kasa Timipre Sylva...