Mai horas da kungiyar kwallon Kwando ta Najeriya D’Tigers, ya gayyaci manyan ‘yan wasan NBA 12 da za su shiga cikin tawagar ‘yan wasa 49 wadanda...
Hukumar wasan guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya WA, ta cire sunan Shehu Gusau daga shafinta na karfar Internet a matsayin shugaban hukumar wasan guje-guje da tsalle-tsalle...
Masu shirya gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya da za a gudanar a birnin Tokyo dake kasar Japan mai taken Tokyo 2020, sun ce ‘yan kallo...
Dan wasan kasar Argentina Lionel Messi, ya yi kunne doki da Javier Mascherano wajen yawan wasanni ga kasar sa, a wasan da tawagar Argentina ta samu...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ce kaftin Sergio Ramos ya yi bankwana da kungiyar bayan shafe shekaru 16. Kungiyar ta kuma ce an shirya...
An sace mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Rivers United Stanley Eguma tare da masu taimaka masa mutum biyu a kan hanyar Enugu. Rahotanni na...
Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare ya ce babu wata hukuma dake cin gashin kanta a karkashin ma’aikatar wasanni ta Najeriya. Dare ya yi wannan gargadin...
Mutane biyu na ikirarin lashe zaben shugabancin hukumar wasan guje-guje da tsalle-tsalle ta kasa AFN da aka gudanar daban-daban. An dai gudanar da zaben ne a...
Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ce tayi mamakin tarar da kamfanin shirya gasar League ta kasa LMC ya cita sakamakon hargitsin da...
Kamfanin dake shirya gasar League ta kasa LMC, ya ci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars naira miliyan 7 da dubu dari 5 bisa tada...