Mai magana da yawun Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars , Rilwanu Idris Malikawa Garu, ya tabbatar da cewar, gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Kungiyar Kwadago ta kasa NLC ta ce za ta ci gaba da bibiyar gwamnatin Jihar Kano domin ganin ta mayarwa ma’aikata kudin da ta zaftare musu...
Wani rikici da ya barke tsakanin wasu matasa a lokacin wasan kwallon kafa ya yi sanadiyyar mutuwar wani matashi a Unguwa Uku. A ranar Lahadi 11...
Najeriya tayi nasarar matsawa gaba daga mataki na 36 zuwa na 32 a jadawalin matakin kasashen duniya a fanin kwallon kafa da FIFA ta fitar na...
Gwamnatin tarayya ta bada umarnin cigaba da gudanar da gasar kakar wasanni ta 2020 da a yanzu haka ake tsaka da aiwatarwa a jihar Edo. Umarnin...
Masu shirya gasar bundesliga ta kasar Jamus sun fitar da wani sabon tsari ga magoya bayan gasar a Nigeria. Wakilin gasar Henning Brinkmann ya bayyana hakan...
An samu hatsaniya a dakin wasan damben “Kick Boxing” bayan da aka umarci ‘yan wasa da magoya baya su fice daga dakin wasan domin kare dokokin...
An killace kimanin ‘yan wasa goma da aka samu dauke da cutar Corona yayin da ake tsaka da gudanar da gasar bikin kakar wasanni ta 2020...
Ma’aikatar matasa da wasanni ta kasa ta fara yunkurin amfani da Abuja a matsayin mai masaukin baki a gasar bikin kakar wasanni ta 2020. Tunda da...
Kwamitin shirye-shiryen gasar bikin kakar wasanni ta 2020, ya ce, kawo yanzu gwamnatin tarayya bata fitar da kudaden da tayi alkawarin baiwa jihar Edo don gudanar...