Najeriya ta zamo kasa ta 17 cikin kasashen da zasu samu tikitin zuwa gasar cin kofin Afirka na 2021. Wannan na zuwa ne bayan da Najeriya...
Akwai yiyuwar dakatar da ‘yan wasan jihar Kogi zuwa gasar bikin kakar wasanni ta 2020. Za dai a fara gudanar da bikin ne a ranar 2...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ya tafi Tottenham Hotspur a matsayin aro Gareth Bale ya bayyana ra’ayinsa na komawa kungiyar tashi. Bale...
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta kara shekaru 6 akan wa’adin dakatarwa da ta yiwa tsohon shugabanta Sepp Blatter da tsoho Babban Sakatare Jerome Valcke....
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi tir da harin da aka kai wa Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom. Gidan talabijin na Channels ya rawaito mai magana...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Juventus Andrea Agnelli ya bai wa Cristiana Ronaldo sabuwar riga ta musamman. Rigar dai na dauke da lambar iya kwallayen da...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund Braut Erling Haaland ya ce burinsa shi ne ya koma shararriyar kungiyar nan ta Real Madrid...
Sabon shugaban hukumar kwallon kafa ta Afirka Patrice Motsepe, ya ce, ya zama dole daya daga cikin kungiyoyin kwallon kafa na Afirka ya lashe gasar cin...
Ma’aikatar matasa da wasanni ta Najeriya ta amincewa hukumar kwallon kwando ta kasa NBBF da ta dawo cigaba da shirya gasar league ta maza da aka...
Ministan matasa da wasanni Sunday Dare, ya ce, tawagar ‘yan wasan da su wakilci Najeriya a gasar Olympics ta 2020 da za ayi a birnin Tokyo...