

Mai horas da kungiyar kwallon kaga Enyimba, Fatai Osho, ya ce, yana da kwarin gwiwar kungiyar za ta zama kungiya ta farko a Najeriya da za...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da ƙudirin dokar tilasta gwaji kafin aure, don takaita yaɗuwar cututtuka. Majalisar ta ce, ta yi la’akari da yadda cututtukan...
An yiwa ‘Yan wasan tawagar Adamawa United da mukarraban su fashi da makami a hanyar Benin zuwa Ore, cikin daren Jumma’a. ‘Yan wasan na kan hanyar...
Ƙungiyar Kano Pillars, ta musanta labarin ƙonewar motar ƴan wasanta a ranar Jumma’a. Mai magana da yawun ƙungiyar Lirwanu Idris Malikawa Garu, ne ya bayyana hakan...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta sauka da mataki guda zuwa mataki na 36 a duniya a jadawalin watan Janairu da FIFA ta fitar....
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta saka kudi Yuro miliyan 200 kan gwarzon dan wasa Kylian Mbappe ko da zai bukaci canja sheka idan kwantiraginsa ya...
Majalisar zartaswa ta jihar Kano ta amince da kafa kwamiti da zai kawo sabbin tsare-tsare tare da sauya salon wasanni don kawo ci gaba a fannin....
Hukumomin kwallon kafa a kasar Ingla sun bawa shafukan sada zumunta na Twitter da Facebook damar bada kariya ga ‘yan wasan kwallon kafa da wasu ke...
Kamfanin shirya gasar League ta Najeriya LMC ya sakawa kungiyar kwallon kafa ta Heartland tara bisa saba ka’idoji da dokokin wasa. Kungiyar dai tayi amfani da...
Mahaifan tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Nasarawa United da ya mutu Chineme Martins sun shigar da karar hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF da...