

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Everton Carlo Ancelotti ya bada hakuri kan raunin da dan wasan Liverpool Virgil van Dijk ya samu a karawarsu...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles ta dawo mataki na 32 a duniya a cikin jadawalin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta fitar...
Kwamitin gudanarwar hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ya nada tsohon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Austin Eguavoen a matsayin sabon...
Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta bada umarnin dawowa ci gaba da gasar cin kofin kwararru ta kasa na kakar wasa ta shekarar 2020/2021 a...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada Mr. Lione Emmanuel Soccia a matsayin sabon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Kano...
Ma’aikatar matasa da wasanni ta shawarci hukumar kwallon kafa ta kasa NFF da ta saka baki kan rikicin zaben kungiyar kwallon kafa ta jihar Anambra. Ma’aikatar...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSG Kylian Mbappe ya ja kunnen tsohon dan wasan kungiyar da ya koma Manchester United Edinson Cavani da ya kiyayi...
Jami’an kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid sun bayyana takaicin su duba da yadda James Rodriguez ya fara wasa a Everton da kafar dama. Rodriguez mai...
Dan wasan tsakiyar Manchester United , dan kasar Faransa(France ), Paul Pogba ya tsawaita kwantiragin sa da tawagar na tsawon shekaru biyu har zuwa shekarar 2022....
Hukumar kwallon kafa ta kasar Portugal ta tabbatar da cewa Cristiano Ronaldo ya kamu da cutar Corona. Hukumar ta bayyana haka ne a shafin ta na...