Dan wasan kasar Burtaniya Liam Broady ya samu tikitin buga gasar kwallon Tennis ta French Open karo na farko a tarihin wasannin sa. Liam Broady ya...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa, Super Eagles kuma dan wasan tsakiya na kungiyar Leicester City dake kasar Ingila, Wilfred Ndidi, zai kwashe watanni uku...
Kungiyar kwallon kafa ta AC Milan da ke kasar Italiya ta bayyana cewa dan wasanta Zlatan Ibrahimovic ya kamu da kwayar cutar Corona. Ibrahimovic mai shekaru...
Kevin De Bruyne da Robert Lewandowski da kuma Manuel Neuer na cikin jerin sunayen ‘yan wasan ukun farko da za a baiwa kyautar gwarzon dan wasa...
Kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton Wanderers ta dauki dan wasa Nelson Semedo daga Barcelona a kan kudi Euro miliyan 37. Mai horas da kungiyar Nuno Espirito...
Kungiyar kwallon kafa ta Sunshine Stars ta nada Gbenga Ogunbote a matsayin sabon mai horas da kungiyar. Ogunbote zai yi aiki da kungiyar a karo na...
‘Yar wasan guje-guje da tsalle-tsalle Ese Brume na daya daga cikin jerin manyan ‘yan wasan da za su fafata a wasan karshe na gasar League ta...
Gwamnatin jihar Kebbi ta jagoranci tawagar hukumar kwallon kafa ta kasa wajen kaddamar da fara ginin matsakacin filin wasan da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA...
Ministan matasa da wasanni Sunday Dare, ya ce matukar aka farfado da gasar cin kofin makarantun sakandire a fadin kasar nan, to ba sai an dogara...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa, Gernot Rohr, ya gayyaci karin ‘yan wasan kasar nan shida da suke taka leda a kungiyoyin kwallon kafa...