Dan wasan tsakiyar Manchester United , dan kasar Faransa(France ), Paul Pogba ya tsawaita kwantiragin sa da tawagar na tsawon shekaru biyu har zuwa shekarar 2022....
Hukumar kwallon kafa ta kasar Portugal ta tabbatar da cewa Cristiano Ronaldo ya kamu da cutar Corona. Hukumar ta bayyana haka ne a shafin ta na...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta ce Edinson Cavani ba zai samu shiga cikin ‘yan wasan da zasu fafata da Newcastle United a ranar Asabar...
Sabon shugaban kungiyar marubuta wasanni ta jihar Kano SWAN Zaharadeen Sale, ya ce zai dora a inda shugaban daya sauka ya bari. Zaharadeen Sale Ya kuma...
‘Yan wasan kasar Tunisia biyu Ferjani Sassi da Seifeddine Khaoui sun kamu da cutar COVID-19. An gudanar da gwajin cutar ne kan ‘yan wasan bayan fafatarwar...
Dan wasan gaban kasar Brazil Robinho ya sake komawa kungiyar ta farko Santos da ya bari yayin da yake tasawa a fagen wasan kwallon kafa yana...
Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta ce za a kara yi wa daukacin tawagar ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles gwajin cutar...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Mesut Ozil ya nemi a bashi dama don ya cigaba da biyan albashin Jerry Quy, da ke yin shigar...
Tsohon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Samson Siasia, ya bayyana takaicin sa bisa jinkirin cigaba da sauraron shari’ar sa a kotun...
Diego Schwartzman ya yi nasarar doke Dominic Thiem a wasan daf da na kusa da na karshe a gasar French Open. Sun dai shafe sa’anni biyar...