Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles da Chelsea mai shekaru 33, Mikel Obi zai dawowa kungiyar kwallon kafa ta West Bromwich Albion...
An haifi Bruno Miguel Borges Fernandes a birnin Maia, Porto da ke kasar Portugal a ranar 8 ga watan Satumban 1994. Ba ya ga wasanni da...
A irin wannan rana mai kamar ta yau a tarihi dan wasan gefe na kasar Ingila Raheem Sterling ya fara buga wasan sa na farko...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta biya tarin bashin kudaden ariya-ariya da garatuti da ‘yan fansho a jihar ke binsu...
Mahukuntan shirya gasar Tennis ta Madrid Open , sun sanar da soke gudanar da gasar a bana , sakamakon cutar Corona. Mahukuntan sunce basu da...
Kungiyar kwallon kafa ta Fulham , ta samu tikitin dawowa gasar Firimiyar Ingila ta kakar badi da za a fafata 2020/21. Hakan ya biyo bayan...
Kungiyar kwallan kafa ta Arsenal, ta doke abokiyar hamayyar ta Chelsea daci biyu da daya, a wasan da aka fafata dazu a filin wasa na Wembly...
Hukumar shirya kwallon Kwando ta FIBA Afrika ta fitar da sunan tsohon dan wasan kungiyar kwallon Kwando ta kasa D’Tigers a matsayin kwarzon dan wasan Najeriya...
An soke gudanar da gasar Tennis ta ATP da WTA da zai gudana a kasar sin wato China sakamakon Annobar Corona. Gasar wacce ta hada da...
Dan wasan gaban kungiyar Kwallon kafa ta Paris Saint German (PSG), ta bayyana cewar dan wasanta Kylian Mbappe zai shafe sati uku yana jinyar raunin da...