Kungiyar kwallon kafa ta Marseille dake kasar faransa ta ce an samu karin ‘yan wasa guda uku da suka kamu da annobar cutar Corona, bayan mutun...
Mahukuntan shirya gasar League 1 ta kasar Faransa ta dage wasan kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain da za ta yi a wasan farkon gasar...
Dan wasan kasar Burtaniya na daya a gasar kwallon Tennis, Dan Evans ya samu nasarar zuwa wasan kusa da na karshe a gasar kwallon Tennis ta...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta PSG, Kylian Mbappe da Neymar Junior sun ta ya kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich murnar lashe kofin...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa na Bayern Munich Roberto Lewandowsky ya zama dan wasan da ya fi kowan ne dan wasa zura kwallo a kufin zakarun...
Daga Abubakar Tijjani Rabiu Mai horas da Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Jose Mourinho ya ce yana son ya dawo da dan wasan Real Madrid da...
Tsohon kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City dake kasar ta Ingila Yaya Toure ya ce ya kamata Kungiyar ta sallami mai horas da ‘Yan...
Hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA, ta Kara wa’adin watanni uku kan dakatarwar da taiwa shugaban hukumar kwallon kafa ta kasar Haiti, Yves Jean-Bart, kan zargin...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur Jose Mourinho yana zawarcin dan wasan gaban Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ke kasar Spain,...
Daga Anas Muhammad Mande Kasar Spain ta gayyaci dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton Wanderers da ke kasar Ingila Adama Traore, da ya shiga cikin...