Daga Abdullahi Isa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohon dan wasan Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Daniel Amokachi a matsayin mai taimaka masa...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta yi wasanta na gaba na neman tiketin halartar gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2021, a watan...
Gwarzon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSG Neymar na fuskantar barazanar dakatarwa daga doka wasan karshe a gasar zakarun nahiyar Turai ta UEFA sakamakon canjin...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta kammala jigilar dawo da yan kasar nan da suka makale a kasashen ketare a ranar Asabar mai zuwa 22 ga...
Daga Abdullahi Isa A bana manyan kungiyoyin kwallon kafa da a al’adance aka saba ganin sun yi kaka-gida, a gasa daban-daban da hukumar kwallon kafa ta...
Kungiyar Kwallon kafa ta Bayern Munich ta tsallaka zuwa zagayen kusa kusa da na karshe ‘Semi final’ a gasar kofin Zakarun Turai bayan ragargaza Barcelona...
A yau Juma’a ne dai kungiyoyin Barcelona da Bayern Munich za su kece raini a wasan daf da kusa da na karshe wato (quarter final) a...
Gwamnatin jihar Kano tayi barazanar garkame wani asibiti mai zaman kasan da ake Sahara da ke karamar hukumar Tarauni a nan Kano sakamakon rashin tsafta. Hukumar...
Daga Abdullahi Isa Masu sharhi kan harkokin wasanni da dama suna da bambancin ra’ayi game da Kungiyar da za ta samu nasara a fafatawa da za...
Gwamantin jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da farfado da tare da inganta kadarorin gwamnati da aka kyalesu ba a amfani dasu tsawon lokaci...