Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Ole Gunnar Solskjaer, ya bukaci kara tsawaita kwantiragin dan wasa Paul Pogba da kungiyar, duba da karancin...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Paul Onuachu dake wasa a kungiyar kwallon kafa ta Genk dake kasar Belgium ya kamu...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nada Sani Lawal Mohammad a matsayin mai lura da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, wato...
Mai horar da kungiyar yan wasan Kurket ta kasar Ingila Ed Smith, ya ce har yanzu kofa a bude take wajen kiran dan wasa Jonny...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wani dan fashi a yankin karamar hukumar Dutse ta jihar Jigawa, wanda ake zargin yana da hannu dumu-dumu wajen...
Hukumar kwallon kafar kasar Sin (China ) ta zabi biranen Sozhou da Dalian a matsayin biranen da za a fara gasar wasannin kakar kwallon kafar...
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano , wato ‘Kano state Agro Pastoral Development Project (KSADP)’, da Bankin Musulunci ke daukar nauyi , ya...
Hukumar shirya gasar cin kofin Nahiyar Afirka CAF ta sanar da dage gasar da za a yi a shekarar 2021 zuwa watan Janairun 2022. Hukumar ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake kasar Ingila ta lashe kofin Firimiyar kasar na kakar wasanni ta shekarar 2019/2020. Nasarar daukan kofin na Liverpool a yau...
Yayin da harkokin kwallon kafa ke ci gaba da dawo wa a nahiyar turai a ‘yan kwanakin nan, wani batu da masu sharhin wasanni suka mai...