Manchester United, ta kai bantan ta da kyar a kokarin neman tikitin zuwa gasar kofin Zakarun Turai ta Champions league , bayan samun nasara a wasanta...
Tawagar Shekarau Babes FC, ta tabbatar da cewar zata shiga a dama da ita a gasar rukuni na daya wato Nigeria National league (NNL), na kakar...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta tsawaita kwantiragin mai horar da ‘yan wasan ta Ibrahim Musa da aka fi sani da Jugunu, na shekara daya...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta samu nasarar lashe gasar Laligar kasar Spaniya ta shekarar 2019/2020 a yau Alhamis bayan da ta samu nasara kan...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila ta kawo wa kungiyar kwallon kafa ta Liverpool cikas wajen kokarin da take na hada maki 100 a...
Akwai yiwuwar cewa tsohon dan wasan Liverpool da Chelsea dan kasar Ingila Daniel Sturridge ,zai koma wasan Kwallon a gasar kasar Amurka ta ‘Major league...
Hukumar Kwallon kafa ta nahiyar Afirka CAF, ta saka ranakun da za ayi wasannin neman cancantar shiga gasar kofin duniya na mata ‘yan kasa da...
Kungiyar Kwallon kafa ta Zamalek Fc, dake Dakata tayi bikin cika shekara 20 da Kafuwar Kungiyar. Bikin wanda aka gudanar tare da fafata wasa a yammacin...
Kungiyar kwallon kafa ta Abia Warriors ta nada tsohon mataimakin mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Imama Amapakabo a matsayin mai horas...
Wasu daga cikin al’ummar Najeriya sun koka bisa rashin samun koda dan wasa daya na kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles cikin jerin ‘yan wasan da...