Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Luka Modric ya ce ya na da tabbacin cewa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona za ta ci...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa NFF, Amaju Pinnick, ya baiwa wani kamfani kwangilar samar da mai horas wa wanda zai jagoranci kungiyar kwallon kafa ta...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta kara da kasar Côte d’Ivoire da kuma Tunisia a wasannin sada zumunta na kasa-da-kasa a watan Oktoba...
Hukumar kwallon kafa ta kasa wato NFF ta tabbatar da ce wa mutane guda 4 daga cikin ma’aikatan ta sun kamu da cutar Corona. Shugaban hukumar...
Tun daga lokacin da dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Bacerlona Lional Messi, ya bayyana aniyyar sa ta san barin kungiyar, inda kungiyoyin kwallon kafa daban-daban...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain Neymar Junior yana daya daga cikin ‘yan wasa uku na kungiyar da suka kamu da cutar Corona,...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake kasar Ingila ta tabbatar da daukan dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Ajax, Donny van de Beek. A...
Serena Williams na ci gaba da fafutukar neman kambun gasar kwallon tennis ta Grand Slam karo na 24. Williams dai ta yi nasarar doke ‘yar wasar...
Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain ta tabbatar da samun ‘yan wasan ta guda uku dauke da cutar COVID-19. Kungiyar ta bayyana haka ne ta cikin...
An cimma yarjejeniya tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da dan wasan tsakiyar Liverpool, Georginio Wijnaldum da kungiyar ke zawarci. Liverpool ta amince da sayar wa...