Sarkin kasuwar Sabon gari Alhaji Nafiu Nuhu Indabo, ya yi kira ga mutanen dake gudanar da kasuwanci a kasuwar da su dage wajen kula da tsaftar...
Shugaban hukumar kwallon kafar jamus (DFL) Christian Seifert, yace ana shirye shiryen dawowa gasar a farkon watan Maris, ba ‘yan kallo. A baya dai an dage...
Kungiyar likitoci ta kasa reshan jahar kano NMA ta bayyana cewar rashin tsaftar muhalli a tsakanin al’umma ke kara yaduwar cutar corana da ake fama da...
Tsohon mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid da Barcelona da Real Madrid, Radomir Antic, ya mutu hakan ya biyo bayan rasuwar mahaifiyar mai...
Dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich Thomas Muller, ya sake sabunta yarjejeniyar kwantiragin cigaba da wakiltar kungiyar na shekaru uku zuwa shekarar...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Totenham Hotspurs Son Min Hueng, zai karbi horon aikin Soji, da Kasar sa ta South Korea, ke sakawa tilas akan...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City dake kasar Ingila ta sanar da rasuwar mahaifiyar mai horas da ‘yan wasan kungiyar Pep Guardiola sakamakon Cutar Corona. Dolors...
Harkokin wasanni na kara samun tsaiko da koma baya ta bangarori da dama sakamakon cutar Corona Virus, mai lakabin Covid 19. Sai dai duk da haka...
Tsohon kwamishinan harkokin matasa da wasanni na jihar Gombe Alhaji Faruk Yarma, ya yi kira ga hukumomi a dukkanin matakai , da su samar da sahihan...
An bukaci al’umma da su tabbatar da bin dokar malaman kiwon lafiya na daukan matakan kariya kan annobar Corona Virus. Bukatar hakan ta fito ne ta...