Hukumar kwallon Tennis, ta duniya ITF, ta sanar da dage wasannin share fagen shiga gasar Fedaration cup, da wasan karshe na gasar sakamakon tsoron yaduwar cutar...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Atlentico Madrid Diago Simeone yayi amfani da ‘yan wasa a baya wajen hana kungiyar kwallon kafa ta Liverpool sakat...
Hukumomin gudanar da kwallon kafa a kasar Andalus, wato Spain sun tabbatar da cewar za’a fafata wasannin manyan kungiyoyin rukuni na daya da na biyu,...
A makon daya gabata ne kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta samu nasarar doke kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ci 2-0 a wasan hamayya...
Kungiyar kwallon kafa ta Jigawa Golden stars , ta kai banten ta da kyar bayan doke abokiyar karawarta Kwara United a gasar Firimiya ta kasa mako...
AUTAN ALI (Coron Virus) ya sha kaye. Shahararre Dan Damben nan Autan Ali, da aka fi sani da Coruna Virus, ya sha kaye a wasan...
Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Nasarwa United dake birnin lafiya, ya rasu a filin Kwallo yayin da ake tsaka da wasa, bayan sun...
Kyaftin din kungiyar Kwallon kafa ta Dakata Warriors Kabiru Muhammad, ya samu nasarar lashe kofin hadin kan Dakata wato Dakata Unity Cup, bayan shafe shekaru kusan...
Tun daga lokacin da kungiyar kwallon kafa ta Atlentico Madrid dake kasar Spaniya ta samu nasarar doke kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake kasar Ingila da...
Tsohon Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Odion Ighalo ya zama wani tauraro da kafafen yada labarai a baya bayannan da...